WATA UWAH 9-10


 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


   🌹🤱🏻WATA UWAH 🤱🏻🌹


    🙆🏻‍♂️(RAYUWAR ABDUL) 🙆🏻‍♂️


🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


  

 Story & written by

mommyn fareesa


   Free  page 9&10


........Asee baby na yatsina fuska tace"Eh mana"ko yanzun haka anjima da antashi dg kamun nan zaizo yad'aukeni muje hotel room nasa"

       acan zaki kwana?"Eh mana"wani abu ne?"ke ki tsaya ahaka ki k'are rayuwarki awahala"dan Allah zan tambayeki karki b'oye mun"cewar jidda"yo nikuwa miye zan b'oye miki jidda?"dama zance miki wai kunayin wani abu dashi ne?"dariya Asee ta saki mai sauti tace"abubuwa ma ba kad'an ba"ko yau babawo ad'akin sa na kwana yabani 50k"idan kinaso dg yau zuwa gobe zaki zama babbar yarinya in fad'a miki"to amma ai kince harda kwana fa Asee"yanzun kina so ki bini?"Eh wlh indai zan samu kud'i"bakida matsala hjy ta balle ke virgin ce"kiyi waya kisanarma umma agidansu maryam zamu kwana sbd anyi dare wajen kamun"ai umma batada waya"okay bara nakira babarmu sai atura yusra tasanar ko?"dato jidda ta amsa....agabanta Asee takira mahaifiyarta ta zayyana mata irin k'aryar da suka shirya"wajen 7:45 pm aka tashi dg wajen kamun"amma Asee da jidda na wajen"suna jiran isowar Alh bushasha"suna tsaye a bakin titi ya iso"Asee ta bud'e back sit tace"k'awata shiga" kafin ta bud'e front sit ta shiga tanata karairaiya"Alh bushasha na murmushi  yace"wannan fine baby d'in fa sweet heart?"cikin kashe murya jidda ta gaishesa"ya amsa yana washe baki"Asee na murmushi tace"k'awata ce zamuje naga dawane ta dace?"dan babbar yarinya ce"naga alama ai"amma sweet heart yunwa mukeji "muje kamana order sannan muje masauki mu kimtsa saimu sameku"to shikenan ranki yadad'e"sosai jidda tayi mamakin beyi musu ba" ta tuna yah Abdul databkamasa zancen tana son abu kaza zai nuna bashida dashi"kamar yadda Asee ta fad'a haka akayi"yamusu siyayyar kayan dad'i da mak'ulashe"suna isowa hotel d'in"kowace tasaka face mask"aroom 12 yakaisu yace"ajima da k'arfe 9pm zai kira Asee"bayan shigarsu d'akin suka zauna"jidda nata kalle kalle da k'auyanci"Asee na mata dariya dan har Inda yafi nan taje"bbu abinda jidda ke hankoran ci sai kaza da ice cream dasu frash milk"k'at sukayiwa cikinsu"kafin Asee tafara shiga toilet tayi wanka"dayake a hand bag nata akwai kayan shafa"bayan ta fito jidda ta shiga"sosai suka gyara jikinsu suka mayar da kayansu"sai k'amshi sukeyi"Asee ta hau online"jidda kuwa kashe wayar ta tayi sbd karma yah Abdul yakirata"suna anan akayi knocking"Asee taje ta bud'e"Alh bushasha da uban gidansa honorable magaji suka shigo"tunda idanuwan Alh magaji suka sauka kan jidda yakasa d'auke kansa"Asee na murmushintace"Alhajin Allah"da alama k'awata ta maka ko?"wlh kuwa y'ar gari"sannunku da zuwa"cewar jidda"yauwa baby yafad'a suna zama kan kujera"Asee bbu kunya tace"Alh miye kasona aciki?"sannan miye sallamar k'awata?"sbd ita virgin ce"washe hak'ora yayi yace"zan bata 500k tayi shopping"sannan zqn siya nata sabuwar waya nakuma siya mata kayan sawa"ke kuma zan baki 200k"gsky godiya mukeyi"ga acc nawa kasaka 700k d'in"bakida matsala karanto mun"Asee ta karanto masa acc n nata"acikin second 30 700k tashigo acc nata"wanda jidda ke ganin abin kamar a mafarkine"Asee na murmushi tace"wane room kake honorable?"ina room 20 tasameni acan"okay cewar Asee"shi kuma ya mik'e tsaye yafita"Alh bushasha yashiga toilet"Asee da jidda suka tafa"kafin Asee tace"dolefa ki daure hjy ta sbd na farkone zakiji zafi ba sosai ba"sannan kimasa salo salo kusha romance"gaban jidda na fad'uwa ta amsa tana mik'ewa tsaye"Asee tace"karki damu beda wata cuta zai sakq condom ma"hannunki na haggu zakibi ki k'irga numbers d'in d'akunan har kizo room 20"okay to shikenan "saida safen zanzo sai mutafi gida dg nan muje nacire miki kud'in ki"dato ta amsa ta fita"har ranta tanajin tsoro saidai data tuna kud'in dazata samu"da yadda zata faso ta zama babbar yarinya kawai sai taji bbu wata matsala.....awannan dare honorable magaji yaraba jidda da budurcinta! mutuncinta kuma darajarta😰"taci wuya dan har kuka tayi"bayan lafawar komai da k'yar take iya tafiya"bayan tayi wanka ta gasa jikinta ta kwanta.....washe gari da safe ta koma gasa jikinta sannan tasamu d'an dama dama"amma dak'yar take iya tafiya"break fast mai rai da lafiya yamusu order sukayi"sannan suka fita yatafi da ita wani had'add'en boutique"troley guda yamata na kayan sawa"irinsu dubai abaya,arebiant gownt, jallabiya, cosmetics da turaruka"dasu hand bags da shoes"kaya yasiya mata bana wasa ba"sannan sukaje wajen siyar da waya yasiyo mata sabuwar waya iphone 8+"sannan suka dawo hotel d'in"atime d'in Asee itama ta kammala abinda takeyi"sukayi sallama dasu"suka fito bakin titi da kaya nik'i nik'i"suka tsaida nafef"bayan sun samu sun hau suka wuce bank"Asee tabar jidda a nafef d'in"ita taje ta ciro mata kud'inta 500k"bayan ta dawo ta mik'a mata su cikin leda bak'a"jidda ta rungume kud'in tana murmushi da lumshe ido"Ahankali tace"muje wani restorent muyima umma order d'in kaji da abinci"okay muje shagalinku"sune any time zaki samu komai tunda yanzun duka 11 am"okay muje mai nafef "cewar jidda"bayan sun iso Asee ce nanma tafita ta siyo komai"sbd kayan jidda na a nafef d'in basun barsuba su fita"suna isowa layin anguwarsu suka biya mai nafef 2k suka fita" wanda kud'insa be wuce 800"yanata washe baki yyi gaba"jidda tazaro hand bag guda ta loda kud'in ta rataye akafadarta"Asee na kallonta tace"ai be jimiki ciwo ba ko?"Eh gsky amma nasha wahalafa"haba karki damu ki dinga shiga ruwan zafi sati1 kin warke"amma yanzun zuwa jibi zamuje amiki alluran bleeching data hips ko?"adaiyi ta bleeching d'in"amma Inda hips nawa kuma naji ance tana bada matsala"okay nidai na wuce gida"saina ganki samqn net work"jidda na dariya tace"yau kuwa"dan charji zan saka datayi na mayar da sim nawa ciki na d'akko what's app na bud'e"to shikenan sai anjima"cewar Asee tayi gaba"jidda najan troley nata tana takawa da k'yar"ga ledojin dasukayi order a hannunta"Ahankali tashiga gidan"umma na zaune  tsakar gidan tana tsince shinkafa"Abba na baza bushashshen tattausai k'asa cikin rana"ummi na d'aki"yyinda bilkisu na skul"kallon jidda Abba yayi da kayan data rik'e"umma na washe baki tace"kundawo kenan?"amma kuma sai kika dawo da kayan?"eh umma anjima tace"zasu amsa"to madallah"dg ina take?"wai mlm jiya ban fad'a maka agidan su amaryar zasu kwana sbd anyi dare wajen kamun"ran Abba ab'ace yace"kin kyauta magajiya zan d'auki hukuncin daya dace"jidda bata tankaba tashige d'akinta"umma dai tayi shiru"ta matsa tana iza wutar girkin nata"Abba yagama abinda yakeyi atsakar gidan yafita ransa ab'ace"umma tayi saurin wanke shinkafar ta zuba ta nufi d'akin"jidda na kwance samqn bed ta lumshe idanuwanta"jidda dg ina kika samo wa'annan kayan haka"?jiddan na murmushi ta tashi zaune ta mik'a mata hand bag d'in tace"umma duba ki gani munyi ban kwana da talauci"ga kayan dad'i nan nasiyo miki kici ki k'oshi keda autanki"magajiya jiki na b'ari tazuge jaka tana dubawa...zato Ido tayi dataga y'an dubu dubu da yawa"ina kika sami kud'i haka jidda?"wlh wani sabon saurayi nayi umma"kuma d'an siyasane yanada kud'i"amma fa bababn mutum ne"shine yasiyamun kayan nan"yace"nadinga sawa sune suka dace dani"ga sabuwar waya yasiyamun"kedan Allah?"wlh kuwa umma"danni aure ba yanzun ba"saina tara abin duniya nayin auren"ashe kin gane?"kai Alhmdllh duniya tadawo mana sabuwa"kinga wa'annan kud'in umma? ki d'auki abinda zaki d'auka gobe zamuje abud'e mun acc nadinga tarasu aciki bayan ina zare na kashewa"yanzun naji batu"cewar magajiya tana washe baki"ta bud'e troley d'in tana duba kayan tana santinsu da k'auyanci"jidda na dariya"bayan ta gama dubawa aka d'ora akwatin samqn y'ar ward rope nasu mai biyu"jidda tasamu ta tashi tasaka charji"tana fad'in umma zazzab'i kesan kamani"in kin gama girki ki dafamun ruwan zafi na gasa jikina" amma masu yawa acikin roba mai d'an girma"umma datake yagar kaza ta gyad'a kanta kawai batayi mgn ba"jidda ta kwanta tana fad'in idan nashiga wankan sai kin kula umma" sbd wayar nan mai tsadace"to shikenan y'ar albarka"yanzun ki bani dubu 50 saiki adana sauran ko?"to yayi nima zan bar 50k d'in ahannuna"tafad'a tana rufe idanuwanta"tana tuna yah Abdul"wanda ada shine ta tsara mallakawa budurcinta"amma to idan ya aureta yaganefa?"wata zuciyar tace"ki tambayi Asee kiji mana"sai y'an tunane tunane takeji har bacci ya kwasheta"anata kiran k'arfe 1 umma ta tasheta  tace"taje tayi wankan"zani ta daura ta saka hijab"ta fito tsakar gidan"tana k'ok'arin shiga bayin bilkisu tayi sallama ta shigo"amma jidda ta mata banza bata amsaba tayi shigewarta bayin"bilkisun bata damuba ta wuce cikin d'akin su da yunifoam na skul ajikinta.....


 bayan kwana 3......✍️


wannan book d'in nakudine 

Normal grp 300

Vip grp 1000

Special people 2k wato 3pages in a day 


zaku biya kud'in ku ta wannan acc number👉2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina  08100084251 

300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne


  banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo  dan Allah banda kira❌ 


Y'an nijar kutuntub'i wannan n👉 +227 88 01 90 50

 Normal grp 500f

Vip grp 1000f

Special people 2000f


dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba

Previous Post Next Post
Sponsored Links
Sponsored Links