WATA UWA 11-12


๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


   ๐ŸŒน๐Ÿคฑ๐ŸปWATA UWAH ๐Ÿคฑ๐Ÿป๐ŸŒน


    ๐Ÿ™†๐Ÿป‍♂️(RAYUWAR ABDUL) ๐Ÿ™†๐Ÿป‍♂️


๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


  

 Story & written by

mommyn fareesa


Dedicate to all my commenters ina yinku totally guys๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜Š


   Free  page 11&12

    *bayan kwana 3*


Acikin 3days jidda keta nuna sabbin halayewa y'an gidansu"musammun yadda tayi wani irin haske"sbd shekaran jiya sunje an mata alluran bleeching"an bud'e mata acc"ga sauyin cimakarta da suturanta"saidai bbu wanda ya isa ya tanka agidan sbd masifar magajiya"amma Abba yasaka musu ido yaga iya gudun ruwansu dg jiddan har magajiyar"kuma k'udurunsa akan jidda na nan......

       Ayau da marece"yah Abdul ne tsaye k'ofar gidan su jidda yatura akira masa ita" yad'auki zazzafan wanka"yana sanye da k'ananun kaya riga tshirt da wondo jeans"sai takalmi sawu ciki ak'afarsa"fuskarsa bbu walwala yanaso jidda ta fito ayita ta k'are"yaji idan zata auresa ko bata aurensa"

kar yaje sha'awa ta halakashi da ranshi....jidda kuwa bata nan tana gidansu Asee"ta jima acan sai dazata tafi gd"Aseen ta tako mata"suna tafiya cike da nishad'i Asee tace"amma kin warke jidda ko?"eh gsky amma abarni zuwa sati dai"okay to zan masa mgn dan wlh yadameni da zancenki ta waya"kiyita yagar rabonki kawai hjy ta"amma Asee idan na auri Abdul yaganefa?"tab'e baki tayi tace"anfad'a miki haka zamu barsa idanma auren nasa zakiyi?"wajen boka zamuje yarufe masa baki yadawo mijin tace"kinga bazai ganeba"in ma gida zaki siya muku saiki siya muku kuyi aure"gsky kin kawo shawara k'awata"ahh da ki zauna nan mana.....gaban jidda yafad'i sakamakon hango yah Abdul datayi tsaye k'ofar gidan su suna mgn da wani yaro"ga mayenki can ni zan koma"karma yaganmu tare"cewar Asee"okay kawai jidda ta fad'a"Asee tayi tafiyarta"yah Abdul yad'ago kansa da nufin yayi tafiyarsa ya hango jidda na nufosa"in bacin yamata farin sani daba zai ganetaba sbd mugun farin datayi"tana sanye da dubai abaya mai flowers da adon stones dark blue"ga hand bag nata da wayarta iphone a hannunta"da manyan idanuwansa yatsareta yanata kallonta bbu ko k'iftawa"k'irjinsa nata bugawa harta iso dab dashi"saidai tak'i yarda ta had'a ido dashi"sweet heart b'atan hanya kayine?"banganeba?"yafad'a cikin cool voice"to ai naga nidai sai kayi 3 weeks bakazo Inda nake ba"to ai yau gani naxo"dg ina kike haka?"umma ta aikeni can baya"wayarta yasaci kallo da hand bag nata"beyi mgn ba dai"ina wuni?"lafiya qlau yasu umma?"suna lafiya"jidda duk kin canzamun"d'aure fuska tayi tace"kamar yaya?"babu komai"ga wannan kinsaka credit"yafad'a yana mik'a mata 5k, wanda yayi zaton zai burgeta sosai idan yabata"amamakinsa saita girgiza kanta tace"ka barsu my Abdul"ni yanzun tausayinka nakeji"shiru yayi bece komaiba  yamayar da kud'in nasa aljihu"fuska bbu walwala yace"jidda miye ma'anar farin nan dakikayi?"tab'e baki tayi tace"kana bani mamaki my Abdul"shikenan kuma bazan gyara jikina ba?"nidai kadena mun haka gsky"shikenan nadena"waya kikayi babba amma baki sanar mun ba?"eh nima d'an yayar umma ne yasiya mun ita"d'aure fuska yayi"tana murmushi tace"bafa soyayya mukeba"yanada matansa 2 mizanyi da tsoho?"tab'e baki yayi yace"nasani abu a duhu"kukan shagwab'a tasaka tana cewa"nidai kadaina banaso"kaine fa kawai anan"tafad'a tana nuna k'irjinta...babu shiri yah Abdul yazauna kan dakalin  dake k'ofar gidan"sbd yanayin da shagwab'ar tata ta hadda masa"gab dashi ta matso yanajin k'amshin turaren ta"tayi k'asa da murya tana fad'in kayi kyau sosai sweet heart"sai duk naji haushin wasu su kallemun kai"jidda kije ciki anjima da dare zan dawo kaina namun ciwo ne"wayyo Allah tun yaushe?"tafad'a kamar zatayi kuka"har jikinsu na gugar juna"da sauri ya matsa yana mik'ewa tsaye"jidda tace"Allah yabaka lafiya"Ameen kije ciki kawai"dato ta amsa ta wuce ciki"asoro sukayi clashing da Abba"zai fito waje"batayi mgn ba ta wuce ciki"Abba na fitowa yah Abdul dake zaune yanaso yad'an wartsake kafin yatafi"yayi hanzarin gaisheda Abba"Abban yatsaya ya amsa fuska asake"sbd ya yaba da tarbiyyar Abdul"anutse Abba yace"dama ina son mgn dakai Abdul"in harda gske kake son jidda to katuromun magabatanka nayi mgn dasu"to in sha Allah  Abba dama zancen danazo muyi da ita kenan"to ai bbu damuwa karma kasanar mata kayi shiru kawai katuro su"dato ya amsa cikin jin dad'i yabar wajen"yyinda jidda da magajiya basu san meke faruwa ba"yah Abdul kuwa ayinin ranar cikin yanayi na buk'atuwa ya wuni"yana hango jidda online"amma be mata mgn ba"yayi mamaki har 12 am tana online"sbd da safe yaga last seen nata"yaso yayiwa goggo zancen da ake ciki"saidai yasan bazata saka albarka ko bashi goyon baya ba"hakan yasa yayi shiru abinsa"ya yanke shawarar zaije k'auyen su mahaifin shi kawai yaje yasanarwa dangin babanshi"

       tunda wuri ya shirya yayi yafiyarsa da kud'in da yabama jidda bata amsaba"sai wajen k'arfe 4:30 pm ya iso batsari LG"kai tsaye gidan baffa Aminu yasauka"(wato gidan yayan mahaifinsu)"tarba ta mutunci aka masa yaci ya k'oshi"yayi sallar la'asar"kafin su zauna asoro"kansa ak'asa yayiwa baffan bayani"kafin yace"ko goggo bansanar mawaba baffa"sbd nasan bazata samun albarka ko bani goyon 

bayaba"kuma baffa wlh ina buk'atar auren ne"yafad'a akunyace yana yin k'asa da kai"baffa ya girgiza kansa yana fad'in har yanzun dai fatima bata dena mugun halintaba?"to shikenan in sha Allah jibi zamuzo nida tanimu da sassafe" nasan zuwa k'arfe 1 mun iso in sha Allah"damunyi sallar azahar sai muje Ayi mgn mu nufo gida"ita kuma karka mata zancen komai ka barta muzo"amma kanada wajen zama?"kansa ak'asa yace"ah ah baffa inaso ko haya dai nakama"bazai yuyuba Abdul hakeem"ga gidanku na gado saika zauna ahaya?"cikin shanuna 4  zan siyar da guda in sha Allah sun isheka Ayi hidimarka"akwai fili sosai agidan za'a turo d'akinka dake soro sai Ayi muku ciki da parlour da kitchen ku zauna"wata ran Inda hali sai kayi naka"dato kawai yah Abdul ya amsa"amma badan yasoba"sbd yasan zaman takura zasuji agidan shida jiddan"kuma fatansa Allah yasa jiddan ta amince su zauna agidansu"yakuma tabbatar da wuya goggo ta amince da wannan tsarin"amma bazai bujureba zaibi duk abinda akace yayi"sun jima suna mgn sosai"wanda anan yah Abdul yakwana sai washe gari yatafo gida sokoto"wanda meenah ce kawai tasan yayi tafiya"goggo bata damu dashiba balle idan taga baya nan ko bai shigo ba ta tambayi ina yaje?"wajen k'arfe 2:30 pm ya iso sokoto"koda yashigo gidan wanka yayi yaje ya kwanta baccin gajiya.....

        jidda kuwa shek'e ayarta da honorable magaji takeyi dama duk wanda tasan zata samu kud'i agunsa"Abba besan meke faruwa ba"amma yaya Ana's da idonsa yaganta agaban motar Alh magaji"yyi mamaki sosai"koda yazo yyima ummi zancen"fad'a ta dinga masa da cewa"ina ruwansa ?"yasaka mata ido duniyace ai" duk wanda baiji bariba zaiji hoho"jidda kuwa fantamawarta takeyi hankalinta kwance acikin satin har k'iba tayi"yah Abdul kuwa rama yakeyi sbd abinda ke damunsa"yasanarwa musa amininsa zuwan iyayensa gobe gidansu jiddan"musa dai yamasa fatan alkhairi"amma har ransa beson ya aureta sbd miyagun halayen ta"da irin matsalar dayake hango masa idan ya aureta"koshi yasamu labarin anganta da Alh magaji....wannan kenan!


   Ayau yakama laraba misalin k'arfe 3:11 pm"mlm mamman yashigo d'akin magajiya"wacce ke zaune tana cin doya da k'wai"tana ganinsa ta tura plate d'in k'ark'ashin gado"sarai yaganta amma sai yayi kamar bai ganiba"kan gadon ya zauna bayan ya ajiye kwali da leda gabanta"kafin yazaro kud'i dubu 30 ya aza samqn kwalin"da mamaki ta dubesa tace"mlm kud'in da kayan duk na miye??"wannan goro ne da alawa aledar"kwalin kuma biskit ne"wannan kud'i na neman auren jidda ne"kayan kuma nasaka ranar aurenta ne da Abdul"wata 4 masu zuwa in sha Allah"na yanke hukunci ne amatsayina na k'anin mahaifin ta wanda ayanzun nine ubanta!......✍️


๐Ÿ˜ณ๐Ÿค”๐Ÿคซ


zazzafan Comments guys yanzun za'a fara muje zuwa.....


wannan book d'in nakudine 

Normal grp 300

Vip grp 1000

Special people 2k wato 3pages in a day 


zaku biya kud'in ku ta wannan acc number๐Ÿ‘‰2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina  08100084251 

300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne


  banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo  dan Allah banda kira❌ 


Y'an nijar kutuntub'i wannan n๐Ÿ‘‰ +227 88 01 90 50

 Normal grp 500f

Vip grp 1000f

Special people 2000f


dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba

Previous Post Next Post
Sponsored Links
Sponsored Links