Shahararrun Jaruman Matan Arewa Guda 10 Ya Kamata Ku Sani (Hotuna)

10 Famous Arewa Female Celebrities You Should Know (Photos)

 Shahararrun jaruman matan arewa guda 10 ne zamu tattauna a yau. Lallai Arewa ta samu hazikan jarumai mata masu kyau.Bayan nazari mai zurfi na kawo muku jerin fitattun jaruman matan arewa guda 10 da ya kamata ku sani zuwa yanzu.


Rahama Sadau

Na farko a jerin ita ce Rahama Sadau. Shahararriyar 'yar wasan kwaikwayo ce kuma 'yar rawa. Ta karasa jami'ar Abuja. Ta kuma samu lambobin yabo da dama kamar gwarzuwar jarumar a kyautar mutane a shekarar 2015.


Maryam Booth

Ita ce wani sunan da aka sani a arewa. Diyar jarumar Kannywood ce Zainab Booth.


Hadiza Gabon

Hadiza Gabon ba sabon suna bane ga kowane mutum daga arewa. Ba za a taba barin ta a cikin wannan jerin ba domin tana daya daga cikin fitattun jaruman mata a Arewa.


Aisha Aliyu Tsamiya

Aisha Aliyu Tsamiya kuma yar wasan kwaikwayo ce, model, furodusa daga nassarawa. Kyakkyawar jarumar matan arewa ta yi suna a arewa har zuwa yanzu.


Nafisat Abdullahi

Nafisat Abdullahi na daya daga cikin shahararriyar jarumar nan ta kannywood wacce ta dauki hankulan mutane da dama a arewa.


Halima Atete

Halima Atete na daya daga cikin fitacciyar jarumar matan arewa da aka haifa kuma ta tashi a jihar kogi. A halin yanzu tana lamba shida a jerin.


Fati Washa

Fati washa dole ne in ce fitacciyar jarumar mata a arewa. An haife ta a ranar 21 ga Fabrairu, 1993, a jihar Bauchi.


Hafsat Ahmad

Hafsat Ahmed na daya daga cikin jarumar da ta yi fice a harkar fim.


Jamila Umar Nagudu

An fi saninta da Sarauniyar kannywood.


Zainab Indomie

Zainab indomie ta zo na karshe a cikin wannan gagarumin jerin fitattun jaruman matan arewa.


Wacece celebrity arewa kuka fi so??

Previous Post Next Post
Sponsored Links
Sponsored Links