Npower Batch C, Yadda zaku cuka mataki nakarshe

 Hukumar dake kula da jinkai da taimako wato ministry of humanitarian disaster karka shin jagoran cin Hajiya sadiya faruq ta fitar da sanarwa ga wanda suka cika Neman cin gajiyar Shirin Nan na Npower.

Abunda ake bukata:

Yakasance Email din da kacika Npower dashi Yana nan kuma yana aiki.

Kasamu waya mai kyau da network mai kyau ko kaje wajen masu computer.

Ya kasance ka kula sosai yayin ma update na information naka karkazo kana da sani daga baya.

Sai ku ziyarci wanan site din na hukumar dake kula daukan sabbin Npower Batch C ga site din.

https://nasims.gov.ng/login

Bayan kashiga sai kaje gurin da akasa forget password bayan kadanna zasu nemi da kasanya email naka da kayi amfani dashi yayin cika Npower sai kasaka zasu turama da sako zuwa cikin email din naka sai kaje kayi click kan sakon,  zasu baka dama kasanya password da kake so.


Shawara: kasanya password mai kyau karka tsaya kana sanya number waya a amtsayin password ko shekarar haihuwarka hakan na da barazana wajen wasu macuta da zasu iya cutarka watarana.


Bayan kasanya password,  zasu ce kayi login anan zasu baka damar da zaka sanya information naka.

Ku kula wajen saka information katabbar kasaka information din daga baya bazakazo ka neman ka chanza ba.

Domin karin bayani ziyarci shafin 

Www.trustposts.com

Previous Post Next Post
Sponsored Links
Sponsored Links