Matukar kacika shirin nan na N-power Batch C kuma kaje kasaka detail naka Yaki,  wato kanasan sanya record naka kasamu damar Yin Test hakan ya gagara.

To Yadda zakayi kasamu mafita.

Kasamu Wajenda Yake da service mai kyau musamman 3g ko 4g Network.

Kaje kayi Nasims.gov.ng kayi forget password sai kasanya email naka zasu turama sako sai kashiga email din da sanya wani sabon password.

Bayan kayi zai baka damar da zakai update na record naka.