Wasu Kalamai Guda 15 Da Duk Namiji Na Son Jinsu Daga Bakin Matarsa:
1: Na aminta da Kai
2: Nayi Sa'an miji
3: Ina alfahari da Kai
4: Ina matukar sonka
5: Ina son ina tare da Kai a kullum
6: Kaine farin cikin rayuwata
7:Yi hakuri
8: Ina marmarinka
9: Ina kewarka
10: Na gode
11:Allah Ya Kara budi
12:Ka iya kwaliya
13:Ka kula da kanka
14: Bazan iya rabuwa da kai ba
15: Daren jiya daban ne.
0 Comments