Hukumar Hisbah ta Kano ta kama daya daga cikin manyan kwamandojinta da Matar aure a dakin Otal.
Shirin Inda Ranka ya Gidam Rediyo Freedom dake Kano ya ruwaito cewa an kama kwamandan ne a unguwar Sabon gari amma ba’a bayyana sunansa ba.
Kalli Yadda abun yafaru cikin video kawai danna hoton dake kasa dan kallo kai tsaye
0 Comments