Wasu Abubuwa Guda 10 Da Maza Zasu Guji Yiwa Matan su A Lokacin Wasanni Motsa Sha'awa: - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Wasu Abubuwa Guda 10 Da Maza Zasu Guji Yiwa Matan su A Lokacin Wasanni Motsa Sha'awa:ZAMANTAKEWAR AURE GA MA'AURATA

1: Kadai yi tamkar wani alfarma kake mata. Saki jiki ka murza ta da kyau.

2: Kadai ka maida hankalinka wajen taɓa mata bangare guda. Ka zagaye hannunka ko iya na jikin ta.

: Kada ka yi amfani da hannayenka kadai. Kayi amfani da kafafuwanka, harshen ka da bakinki a lokacin wannan wasan.

4: Kada Ka zama kurma. Kana yi kana magana da tattausar murya ko kana gurnanin dadi.

5: Kada ka yi amfani da karfi. Ka rika tabata sama sama ba saka karfin ka ba kamar kana wanki.

6: Kana ka bari ta tuɓe kanta. Ka zama kaine zaka tuɓe mata kayan jikin ta ba ita ba.

7: Kada Ka zura mata Idanuwa. Ka rika satan kallon ta ne domin fahimtar halin da take ciki ba ka zura mata ido ba.


: Kadai Tsaiwata. Kada ka ɗauki dogon lokacin wajen wasan. Kuma kada ka takaita.

9: Ka tabbatar ka taɓa dukkannin mahimman wuraren da zasu yi Saurin motsa ta.

10: Kada ka bari ta je kan shinfida da kanta. Idan zaka iya kai zaka dauke ta cak zuwa kan gado. Idan kuma kuna kan shinfidar kaine zaka kwantar da ita.

Drop Your Comment

0 Comments