Tsarin nan da akeyi wanda Gwamnatin Tarayya ta fitar na Survival fund, wato taimakone da aka shirya bama Yan kasa domin rage radadin zaman gida da akayi yayi corona.
YADDA ZAKA SAMU NAKA.
Ana bukatar yakasance kai dan kasane
Ga mai bukata Ga link din din akasa danna OPEN domin cika form din
0 Comments