Musulunci Ya Samu Karuwa : Fastoci 42 Da Matansu da manyan Kiristoci sun Musulunta (Hotuna) - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Musulunci Ya Samu Karuwa : Fastoci 42 Da Matansu da manyan Kiristoci sun Musulunta (Hotuna)

 Fastoci 42 tare da matansu da Bishop biyu suma da matansu sai kuma sista da pasto mace suka amshi addinin Musulunci a babban dakin taron babban masallacin Abuja.


A bayanin da aka tura wa Zuma Times Hausa ya nuna cewa an shirya musu taron ilmantarwa na kwanaki bakwai a dakin taro na babban masallacin Abuja.


Muna taya su murna tare da addu’ar Allah Ya tabbatar da su a Musulunci Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum.

Ga hotunan musuliltar tasu kamar haka👇👇👇👇👇


Drop Your Comment

0 Comments