Labarin wata mata da kwartaye 2 - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Labarin wata mata da kwartaye 2

 

gatanan-gatanan ku....
tazo muji ta..
mijin ta yai tafiya sai kwartaye su fara hallara 'a gidan. wata rana mijin yayi tafia sai kwarto yazo.
kwarton nan na cikin daki sai mai gida ya akayi ya akayi bai samu tafiya ba sai ya dawo, mai gida yazo yana buga kofa yana sallama sai matar tace wa kwarton muryar mai gidan ta take ji, suka fara tunanin yadda za suyi sai matar ta tuna tana da katuwar-tukunya (big pot) a karkashin gado shiken kwarto sai ya shiga ciki ya buya.
mata ta fito ta bude wa mai-gida gida ya shigo suna daki 'a zaune da kuma kwarto 'a tukunya, sai ga wani kwarton yazo kuma yana kwankwasa (knocking) kofa sai matar tai sauri tace wa mijin ai masu karbar tukunya ne suka zo. shike nan sai mai gida ya dauki tukunya ya bawa mai knockin da mai-knockin yai gaba sai yace kai allah yai mani gyadar dogo sai wanda yake cikin tukunya yace allah ya maka gyadar dogo ko allah yai min

Drop Your Comment

0 Comments