Karanta:kuji mugayen cututtukan da tsaka take haifarwa - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Karanta:kuji mugayen cututtukan da tsaka take haifarwa

 

ILLAR TSAKA; karanta kaji bala'inda tsakaka ke kawowa ga al'umma.
Manzon Allah (saw) gaskiyane, mai gaskiya, abin gaskatawa, ya fada cewa, illace zaman Tsaka ko tsakaka a cikin al'umma, duk wanda yaganta ya kasheta, yanada lada maiyawa, sai gashi bincike na zamani ya nuna cewa tsaka na dauke da guba mai cutarwa a cikin yawunta, kuma yawunta tamkar fetur yake wajen angiza wuta,
Daga cikin mafi abubuwan dake kawo tsaka a cikin gidaje shine rashin tsaftar muhalli, kuma daga cikin illolinta sune kamar haka:
... Idan aka bar garin abinci abude tashiga tayi birgima, cin abincin garin na sanya cutar baras ko kuturta, ko quraje masu bata fata.
... Idan aka bar ruwan sha a bude, to idan tayi amai a ciki akasha yana sanya mutuwar rabin jiki ko paralyse a turance.
... Idan mutum ya kwanta baiyi addua ba ko azkar, idan tayi busa a idonsa zai kamu da ciwon ido mai tsanani ko kuma makancewa.
... Idan tsaka ta girma sosai tana haddasa gobara, dama kuma Manzon Allah (saw) yace itace tayi busa a wutarda aka jefa Annabi (as).
... Kwanakin baya munsamu lbrn wata mata ta dafa shayi batasanda tsaka a butar shayin ba, ita da mijinta da 'ya'yanta suka sha suka mutu.
Saboda haka munyi wannan maudu'in ne don mu fadakarda al'umma illarta, zaka iya sharing don wasu sugani.
Allah yimana tsari daga dukkanin abinda ke cutarwa.

Drop Your Comment

0 Comments