Gareku masoya karanta kuji_gaskiya kinada baiwar iya sace zuciya - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Gareku masoya karanta kuji_gaskiya kinada baiwar iya sace zuciya

 


GASKIYA KINA DA BAIWAALLAH YABAKI TAUSAYI DAYAWA SAI KIQARA GODEMASA,KINSAN TAUSAYI BANGARENE NA IMANI. wato anan anaso ka dan yabeta sai kuma na 2 kalaman sa farin ciki sai kayi qoqari ka furta mata kalaman sa farinciki bayan kayi na yabo musali kace NAFISA ,in Tace na'am ABDUL SAI KAYI murmushi kace wlh ina matukar sonki i. Ko hmm nabil kinsan me wlh ban iya sanin adadin son danake miki ba azuciyata kamar na hadiye ki. Sai kuma kalaman sanyaya zuciya ,bayan na yabo da farinciki. Sai kuma kalaman sanyaya zuciya musali anan saika dan bata  labari me dan gajarta medadi da sa dariya zaka danbata wanda baifi, minti uku ba Dan sanyaya mata zuciya daganan kuma saika furta mata kalaman soyayya masu kwantar da zuciya


kalaman tabbatar da soyayya musali kace aishat wlh ina sonki so na haqiqa kuma ina me tabbatarmiki ba bazan taba  juyamiki baya ba ina tare dake masoyiya tagari dari bisa dari, ko NABIL nariqeki amana iyarayuwa kada kitaba tinanin zan canjamiki daga Abdul dinki na asali. daganan kuma sai ka sake fadamata kalaman qarfafawa soyayya musali kace aishat kada kimanta ni masoyinkine abokin sirrinki kada kitaba tunanin gazawa ta agareki masoyiyata, nabila fatan kada Allah yakawo ranar da wani zaizo ya shiga tsakaninmu.DAGANAN KUMA SAI KALAMAN RAUNANA ZUCIYA musali ,NABILA KINA JIN ABUN DANAKEJI KUWA AZUCIYATA ?HMM WLH NABILA SONKI YAGAMA MAMAYEMIN ZUCIYA NAKAN SHAFE AWA 24 KODA YAUSHE KINA RAINA,, WLH UMMANMU TA FUSKANCI HAKA AGASKIYA NABIL IN BANSAMEKI BA,zan shiga cikin yanayin damuwa wanda zai iya kawomin cikas a cikin rayuwana.:


Drop Your Comment

0 Comments