A jiya ne da sabuwar matar adam a zango ta bada damar yi mata tambayoyi a shafinta na Instagram.
Wanda duk masu tambayar sunfi karkata akan Tsohuwar matar wato tsohuwar Jarumar Kannywood maryam ab yola,dalilinmu na cewa tsohuwar Jarumar Kannywood saboda ta nunawa duniya cewa bata Kannywood wanda har shafin truspost ya wallafa wannan labari.
Shine dai ankayi mata tambayoyi da dama wanda daga ciki anyi mata tambayoyi da sunka dauki hankali kamar haka.
Tambaya :Shin kin kuna haihuwa juna biyu kuwa ?
Amsa : ɓari nayi
0 Comments