Yadda Zaka Cika Kasamu Tallafi daga Gwamnati a wani sabon tsari - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yadda Zaka Cika Kasamu Tallafi daga Gwamnati a wani sabon tsari


 

Gwamnatin Nigeria ta ware Naira Billions 75 domin tallafawa wa Yan kasa kamar Yadda tayi a baya lokacin da ta bayar da tallafin corona ta hanyar Nirsal Micro financed Bank.

A wanchan lokacin Jama'a da dama sun samu tallafin daga Dubu 180 zuwa naira Million 5.

Yanzu ta fitar da portal da za'a cika domin bada tallafi ga marasa karfi Yan Nigeria.

Danna hoton dake kasa domin cika form din.

Ko kadanna alamar Open dake kasa.

Open

Drop Your Comment

0 Comments