Kalli  wani Video Yadda ake watsi da kudi a wajen Bikin dan Atiku da Ya auri Yar Gidan Nuhu Ribado.

Kalli kaga abun ban haushi talaka na fama da matsi amma ga masu kudi na watsi da kudi.

In kanna bukatar kallon videon danna kasa gashinan a kasa.