Mahaifiya ta tozarta diyarta bayan kama ta da tayi a dakin otal da namiji (Bidiyo) - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Mahaifiya ta tozarta diyarta bayan kama ta da tayi a dakin otal da namiji (Bidiyo)

Wata mata 'yar Najeriya ta ci mutuncin diyarta bayan kama ta da tayi da namiji a dakin otal - A bidiyon wanda ya bazu, an ga mahaifiyar tana dukan diyarta yayin da take janta wajen dakin - Jama'a da dama sun taru domin fahimtar abinda ke faruwa tsakanin matan biyu Wani bidyon da ya bayyana na mahaifiya tana cin mutuncin diyarta da ta kama a dakin otal ya janyo cece-kuce. Kamar yadda bidiyon ya nuna, mahaifiyar ta kama diyarta a dakin otal tare da wani namiji.

Bidiyon da shafin Linda Ikeji ya wallafa a shafinsa na Instagram, an ga mahaifiyar tana jan budurwar zuwa kafar bene yayin da take dukanta. Jama'a da yawa sun yi dandazo domin ganin me ke faruwa da har mahaifiyar ke jan diyar zuwa wajen otal din.

Main Labarai LABARAI Mahaifiya ta tozarta diyarta bayan kama ta da tayi a dakin otal da namiji (Bidiyo) 16 minutes ago 319 views by Jamil Usman - Wata mata 'yar Najeriya ta ci mutuncin diyarta bayan kama ta da tayi da namiji a dakin otal - A bidiyon wanda ya bazu, an ga mahaifiyar tana dukan diyarta yayin da take janta wajen dakin - Jama'a da dama sun taru domin fahimtar abinda ke faruwa tsakanin matan biyu Wani bidyon da ya bayyana na mahaifiya tana cin mutuncin diyarta da ta kama a dakin otal ya janyo cece-kuce.

Kamar yadda bidiyon ya nuna, mahaifiyar ta kama diyarta a dakin otal tare da wani namiji.

Bidiyon da shafin Linda Ikeji ya wallafa a shafinsa na Instagram, an ga mahaifiyar tana jan budurwar zuwa kafar bene yayin da take dukanta.

Jama'a da yawa sun yi dandazo domin ganin me ke faruwa da har mahaifiyar ke jan diyar zuwa wajen otal din. 

Mahaifiya ta tozarta diyarta bayan kama ta da tayi a dakin otal da namiji (Bidiyo).

 Hoto daga Lindaikejiblogofficial Source: Instagram Tabbas bidiyon ya janyo cece-kuce tsakanin samari da 'yan mata.

 Wasu sun tabbatar da cewa mahaifiyarsu za ta iya yi musu hakan. Wasu kuwa sun ce hakan ba za ta yuw ba saboda iyayensu ba masu zafi bane kamar haka.

Drop Your Comment

0 Comments