Shaharraren mawakin nan hamisu Breaker Ya mika kansa ga Yansanda

Ya mika kansa ga yansan dan agundi division dake kano,  Bayan da Ya gudu yayin da suke nemansa.

Sai dai daga karshe ya mika kansa.

Saurari hirar Breaker da Yan Jaridu kaji abunda yafaru.

Danna hoton dake kasa kawai