ZANGO NA 2 A SHIRIN (IZZAR SO) YA KAMMALA.

An tafi hutun sati 2 a cikin izzar so mai dogon zango.
Jinjina ta musamman ga wannan Daraktan wannan shiri wato Nura Mustapha waye da Wanda ya samar da shirin wato Lawal Ahmad Bakori.

Hakika muna nishaɗantuwa da wannan shiri. Muna fatan zasu dawo mana da salo mai ƙyatarwa idan kuka dawo daga hutun mako biyu da kuka tafi.
.