Zamani ne ko Hauka? | Saurayi ya Doki Budurwar Sa. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Zamani ne ko Hauka? | Saurayi ya Doki Budurwar Sa.

    Zamani ne ko Hauka? | Saurayi ya Doki Budurwar Sa.


    Assalamu Alaikum, Dafatan kuna cikin 'koshin lafiya, ina muku fatan Alkhairi.
    Barkan mu da saduwa da Ku a wannan shiri, Alkah ya taemake mu.
      yau wani Labari ne wadda na samo muku shi mai taken Soyayya ko Hauka ? Ku chigaba da kasance wa tare damu, Mungode.
 

      Wani mutumi ne wata rana ya na tafiya sai ya had'u da wata yarinya, a gaskiya yarinyar kyakykyawa ce ba ta da ma kusa ta ko ta ina, kuma a gaskiya bata son sa.
    Ya na ganin ta sai ya ji ya kamu da sonta bai yi wata wata ba sai ya nufi mahaifinta da maganar aure, ya na zuwa gidan su baban ta ya bashi ikon neman ta da aure. 
    Ita kuma akwai wadda ta ke so wadda wannan kuma yaro ne Dan bai ba ta shekara uku ba da haifuwa. Bata tsayawa da kowani saurayi sai yaron nan in banda yaron nan ba ba wadda ta ke sauraro ga mutumin nan kuma ya matsa.
    To ana haka wata rana sai yaron nan ya tafi kudu Neman kudi kasancewar sa ba shi da sana a dama da ya ke yi. To bayan tafiyar sa ne sai mahaifan wannar yarinya suka jawo hankalin ta akan ta so wannan mutumi da ya zo da niyar auren ta.
    Da kyar mahaifanta suka shawo kanta ta yarda ta fara kula shi har suke soyayya da shu. to wata Rana suna hira sai ga abokin wannan yaro ya zo ya wuce. ya ganta ya zo ya kira abokin sa a waya ya fada masa cewa yarinya fa ta na hira, ya ce masa barta zanyi maganin ta.
     Ranan kawai sai ya dawo da ga kudu kuma ya kira ta a waya akan yazo hira kofar gidan su. ta fito suka fara hirar su to anan ne ya tambaye ta miye sa take kula wani sai ta fada masa gaskiyar abun da ya faru kawai sai ya hau ta da duka ya yaba mata hijabi sai 'yan gidan su suka ji kukan ta suka fito suka karbe ta da ga hanun shi, sai yayi tafiyar sa.
   yanzu wannan Dan Allah ya na son ta?.

Drop Your Comment

0 Comments