Za a Tsayar da Izzar So?
Assalamu Alaikum Jama'a barkan mu da Wannan lokachi mai Albarka.
Dafatan kowa ya na lafiya Amin.
Izzar so za a tsayar?
Wani yaro suna kallon Izzar so sai ya ji a cikin shirin ana tadi sai ya ji a tadin ance " Tsayar wa " sai ya ce mama Izzar so za a tsayar? ta ce masa yaro Allah ya kiyaye ba Izzar so za a tsayar ba.
0 Comments