Yadda babana ya tirsasani sai na nemo masa kudin da zai sha mai a motar sa | inji wata budurwa. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yadda babana ya tirsasani sai na nemo masa kudin da zai sha mai a motar sa | inji wata budurwa.

   Yadda babana ya tirsasani sai na nemo masa kudin da zai sha mai a motar sa | inji wata budurwa.


      Assalamu Alaikum jama'a barkan mu da Wannan lokachi mai Albarka.
     Kamar yadda kuka sani kullum muna kawo muku labarai masu yawa na nishadantar wa da ilimantar wa.
     Yau zamu kawo muku labarin yadda baban wata budurwa ya tirsa sa mata kan sai ta nemo masa kudin da zai sha mai a motar sa ko ya tsine mata Albarka.
      Tace wata Rana da safe baban mu ya tirsasamin dole in nemo masa kudin da zai sha mai a motar sa ko a ina ne kuma ko mai zanyi haka ina kuka na tafi gidan su mamana na samo Wannan kudin a gun kawu nai na na kawo masa.

    Mungode da ziyarar Ku da fatan gobe ma zaku sake ziyartar mu domin sabon labarin.

Drop Your Comment

0 Comments