Wanne Gwamna ne kake ga zai iya wanann jarumtar A Nigeria? - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Wanne Gwamna ne kake ga zai iya wanann jarumtar A Nigeria?

Gwamnan Jahar Borno Yayin niyar kaiwa ziyara Garin Baga,  Yan kungiyar Boko haram suka masa kwanton bauna akan hanyar sa ta zuwa gari baga Yadda akan hanyar suka fara fafatawa da boko haram din yadda sukai sanadiyar kashe Jami'ai kusan 10.


 Amma cikin Jarumta irin na Gwamna zulum Bai ji tsoro ko shakka na fasa kaiwa wannan ziyara ba sai da yakarasa har cikin garin Baga.

Kamar yadda kuke ganin hotunan

Drop Your Comment

0 Comments