Tallafin 30,000 ko 50,000 Ga masu sana oi daga gwamnatin tarayya - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Tallafin 30,000 ko 50,000 Ga masu sana oi daga gwamnatin tarayya

Ranar Litinin 21 ga wannan watan za'a fara rijistan mutanen dake sana'o'i domin basu tallafin Naira dubu 30,000 wasu kuma Naira dubu 50,000 wanda shugaba Buhari ya ware Naira biliyan Sittin (60 Billion Naira) duba da halin da jama'a ke ciki, domin tallafawa mutane bayan cutar coronavirus ta karya harkokin kasuwancin 'yan kasar. Ga wanda yake bukatan tallafin, ba bashi bane, sai ya shiga wannan website din ranar da za'a buden ( www.survivalfun d.ng ) , zaka iya shiga website din kaga yadda gwamnatin ta tsara shirin.

Drop Your Comment

0 Comments