Rarara shi ya haddasa duk wannan Fitina da Talaka ya ke chiki | Gashi kuma kullum kara clean ya ke yi | Fadin wasu matasa a Arewa.. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Rarara shi ya haddasa duk wannan Fitina da Talaka ya ke chiki | Gashi kuma kullum kara clean ya ke yi | Fadin wasu matasa a Arewa..

   Rarara shi ya haddasa duk wannan Fitina da Talaka ya ke chiki | Gashi kuma kullum kara clean ya ke yi | Fadin wasu matasa a Arewa..     Assalamu Alaikum jama'a barkan mu da Wannan lokachi mai Albarka. ina muku fatan Alkhairi, Dan Allah Ku chi gaba da kasance wa tare damu domin samun sabbin labarai kullum.

     Rarara shi ya haddasa duk wata fitina da ta ke damun talaka a yanzu kuma ga shi shi kullum sai clean ya ke yi. shi ya ce mana zamu sha jarmiya.     Matasa sun yi Qorafi sose sannan suke cewa tabbas mawakin shugaban Kasa Muhammad Buhari shi ne ka so saba'in cikin Dari na dalilin da ya sa talaka ya ke shan wahala saboda shi ya ce wa talakawa za su sha jarmiya da ga baya kuma ya kasa aikata komai. 
    Allah wadaran naka ya lalace, Amin.❤❤❤❤.

Drop Your Comment

0 Comments