Momin Gombe ta ce ba Hamisu Breaker bane ya kashe mata Aure | Mutane sun ce Hamisu Breaker shi ya kashe auren Momi Gombe amma ina ta musa. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Momin Gombe ta ce ba Hamisu Breaker bane ya kashe mata Aure | Mutane sun ce Hamisu Breaker shi ya kashe auren Momi Gombe amma ina ta musa.

   Momin Gombe ta ce ba Hamisu Breaker bane ya kashe mata Aure | Mutane sun ce Hamisu Breaker shi ya kashe auren Momi Gombe amma ina ta musa.


    Barkan mu dai jama'a dafatan kuna cikin 'koshin lafiya, Yau zamu koma dandalin kannywood domin jin yadda komai ke tafiya a gurin.

     Zamu yi tsokachi ne akan momi gombe wadda ake raderadin cewa hamisu breaker ne ya kashe mata auren ta na faro.

   Da fari de jarumar finafinan momi gombe ta ce a a kwatata ba hamisu breaker ba ne ya kashe mata aure a yadda ta ce, saboda wai dama ma hamisu breaker bai San ta ba, ita ce ma ta sanshi. Auren ta kuma ya mutu dalilin mijinta ya sake ta.    Amma kullum mutane suna cewa in ba hamisu breaker bane ya kashe mata aure to me yasa ta na fitowa da ga gidan mijinta sai suka fara wa'ka tare? sai Jarumar Momi gombe ta ce ai haka gaddara ta zo mata da shi to yaya zata yi. 
   kunde ji yadda auren ta ya mutu ba hamisu breaker ba ne ya kashe mata aure.

Drop Your Comment

0 Comments