Jaridar Trustposts Ta shirya bada Kyauta ga wasu Matasa da suka shahara wajen rubuce rubuce akan Yan Siyasar nan ta Jahar kano

1.Wato Eng Rabiu Musa kwankwaso

2. Dr Abdullahi Umar Ganduje.

An shirya bada kyautar ne ta hanyar samun wanda yafi samun rinjaye wato wanda yafi samun magoya baya

Dan haka wanda yafi samun magoya baya muna harsashen shine sarkin siyasar jahar kano..

In kana Goyon Bayan ENG RABI'U MUSA KWANKWASO Danna Wannan blue rubutun dake kasa domin jefa masa Quri'a


In kana Goyon Bayan Dr ABDULLAHI UMAR GANDUJE Danna wannan blue rubutun dake kasa domin jefa masa Quri'a.