Kannywood tafi karfin Adam A Zango shiya sa yanzu ya dai na film wai? Inji magoya bayan sarki Ali Nuhu. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Kannywood tafi karfin Adam A Zango shiya sa yanzu ya dai na film wai? Inji magoya bayan sarki Ali Nuhu.

  Kannywood tafi karfin Adam A Zango shiya sa yanzu ya dai na film wai? Inji magoya bayan sarki Ali Nuhu.


    Assalamu Alaikum jama'a barkan mu da Wannan lokachi mai Albarka, Da fatan duk kuna chikin Qoshin lafiya.
    Yau zamu tattauna akan yadda magoya bayan sarki Ali Nuhu suke cewa kannywood ne ta fi karfin Adam Zango shi ya sa ba ya fitar da sabbin Fina finai, wannan shin gaskiya ne?.

     To wata kila maganar su ta iya zama gaskiya wata kila kuma 'karya ce saboda bamu San asalin dalilin da ya sa Adam Zango ya dena films amma in muka samu wannan Dalili zamu sanar daku.     Amma lalle tin bayan Wannan matsala da aka samu a tsakanin Adam Zango da Sarki Ali Nuhu to da ga lokachin Adam Zango ya De na film ya tattara kayan sa ya koma Kaduna sannan ya ce dama Sana'a ya dauki film to ko yanzu ya samu Rabon sa.

Drop Your Comment

0 Comments