Ana son sanin wayafi magoya baya a kano - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Ana son sanin wayafi magoya baya a kano

Jaridar Trustposts Ta shirya bada Kyauta ga wasu Matasa da suka shahara wajen rubuce rubuce akan Yan Siyasar nan ta Jahar kano

1.Wato Abba Kabir Yusuf/ Eng Rabiu Musa kwankwaso

2. Dr Abdullahi Umar Ganduje.

An shirya bada kyautar ne ta hanyar samun wanda yafi samun rinjaye wato wanda yafi samun magoya baya

Dan haka wanda yafi samun magoya baya muna harsashen shine sarkin siyasar jahar kano..

In kana Goyon Bayan ABBA KABIR YUSUF Danna Wannan blue rubutun dake kasa domin jefa masa Quri'a


In kana Goyon Bayan Dr ABDULLAHI UMAR GANDUJE Danna wannan blue rubutun dake kasa domin jefa masa Quri'a.


Allah Yaba mai Rabo Sa'a


Drop Your Comment

3 Comments