Ina mamakin Masu Aikata Zina | Inji wani matashin Yaro a Kano. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Ina mamakin Masu Aikata Zina | Inji wani matashin Yaro a Kano.

  Ina mamakin Masu Aikata Zina | Inji wani matashin Yaro a Kano.


     In na ji mutum ya na zina mace ko namiji sai na yi ta mamaki musamman in na ga abokin yin Alfashan na su.


 Assalamu Alaikum jama'a barkan mu da war haka. Dafatan kuna jin dadin labarin da muke , muna iya ko'karin mu wajen ganin mun kawo muku 'yan tattun labarai  na gaskiya kuchi gaba da kasance wa da mu. Mun gode.     yau mun kawo muku labari ne da ga garin Kaduna inda wani matashi ya ke cewa ya na mamakin mutane Masu aika ta zina musamman in ya ga aboka nan aikata wannan ta asa..

   

    Yadda ya ke fada wani lokachi wai sai ka ga mutum mummuna da shi ba ba'ki ga wari ga 'kazanta amma wai sai ka ga ya yi zina da wata yarinya kyakykyawa, to miye ma re abun sha'awa a gurin sa.


    Wani lokachi kuma sai ka ga mace mummuniya ba dadin gani wata kila ma in ka ganta sau daya baka 'kara so ka ganta amma wai sai ka ga wani mai dadin gani wai ya na zina da ita. ko miye abun burgewa oho.

    Allah ya kyauta, mun gode.

Drop Your Comment

0 Comments