HON Salisu zakari ningi ya fita daga PDP zuwa APC - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

HON Salisu zakari ningi ya fita daga PDP zuwa APC

'Daya daga cikin jiga-jigan da suka kafa gwamnatin PDP a jihar Bauchi a zaben 2019, ya fice daga jam'iyyar PDP, Hon. Alhaji Salisu Zakari Ningi ya bayyana ficewa daga jam'iyyar PDP tare da bayyana koma jam'iyyar APC a jihar Bauchi.
Salisu Zakari Ningi tsohon 'dan majalisar Wakilan Nigeria ne da ya wakilci Ningi da Warji a majalisar Wakilan Nigeria, kuma na daga cikin matasan da suka kawo gwamnatin Alhaji Bala Muhammad Abdulkadir. Ya bayyana dalilan sa na barin PDPn a cikin takardar da aikewa jam'iyyar PDP, kamar yadda ake gani 'kasa

Drop Your Comment

0 Comments