Hassana Muhammad | Kanny wood | Tayi wata Magana duba ka ga mai tace. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Hassana Muhammad | Kanny wood | Tayi wata Magana duba ka ga mai tace.

    Hassana Muhammad | Kanny wood | Tayi wata Magana duba ka ga mai tace.


      Assalamu Alaikum jama'a barkan mu da wannan lokachi, barkan mu da arzi'kin sake saduwa da Ku a  wannan dandali.     Muna iya 'ko'karin mu domin ganin cewa mun kawo muku ingantattun Labarai Masu Asali. To Ku kasance damu domin samun bayanan mu, mun shirya tsaf domin Ku nishadan tu kuma Ku fadakar Ku sannan da iliman tarwa.


    Yau munzo muku da Labari da ga kanny wood, company nin fina finan Hausa domin ilimantuwa.


   Hassana Muhammad 'yar film din Hausa tayi wa Allah Godiya sannan ta bayyana wa mutane cewa "Duk abun da zakayi kamai da hankali a kan sa domin kuwa in Allah ya taemake ka zaka ci ka burin ka" to nan fa mutane suka fara dariya suna cewa Wannan gaskiya ne, ni ma nace wannan gaskiya ne.

    Kaifa ? me zaka ce?.


    mun gode da ziyarar Ku, Ku chiga ba da kasance da mu.

Drop Your Comment

0 Comments