Dinner Bikin Minister Sadiya Faruq dake gudana Tare da Mawaki Ado Gwanja - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Dinner Bikin Minister Sadiya Faruq dake gudana Tare da Mawaki Ado Gwanja

 Minister jinkai da walwala wato Sadiya Faruq ta amarce tare da angonta shugaban Sojojin Sama wato Air Marsharl Sadiq.


Yanzu auren wanan minister ya tabbata ba kamar yadda akata radi radi a chan baya ba akan zasuyi aure da Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Inkanna bukatar kallon Hidimar Bikin kawai danna wanna hoton dake kasa.Inkana da Bukatar saukeshi a cikin wayarka danna wannan bluen rubutun dake kasa.

Mungode...

Drop Your Comment

0 Comments