Dan Ka Rasa Iyaye sai me? | Asali ma sun din Tarin Matsalolin mu ne kawai | Inji Wani Mata shi.. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Dan Ka Rasa Iyaye sai me? | Asali ma sun din Tarin Matsalolin mu ne kawai | Inji Wani Mata shi..

    Dan Ka Rasa Iyaye sai me? |  Asali ma sun din Tarin Matsalolin mu ne kawai |  Inji Wani Mata shi..

      
      Assalamu Alaikum jama'a barkan mu da wannan lokachi, Barkan mu da arzi'kin sake saduwa daku a cikin wannan shiri na mu inda muke kawo muku ingantattun labarai akan halin da Duniya ta ke ciki..
     Labarin mu na yau ya kai mu ne in da wani mata shi ya ce "sai me Dan mutum ya rasa iyayen , dama yawanchi sune matsalolin Rayuwar muta ne" 
     kai kaji Dan iska kuma sai da mu ka gabatar da bincike sai muka gane Ashe shi iyayen sa suna Raye ne shiya sa bai San darajar su ba.


     Daga bisani aka tambaye shi miye hujjar sa na fadan haka sai ya ce eh mana kullum in ba takura wa mutane ba mai suke yi, sai wani ya ce ka manta su suka haife ka suke chiyar da kai? ya ce to ai Allah ke ciyarwa ba mutum ba, ni de da ga nan na gane chewa mahaukachi ne, Allah ya sawwaka masa. Ameen.
      Mun gode Ku huta lafiya..

Drop Your Comment

0 Comments