Baturiyar nan mai suna Janine wanda ta taso daga calofonia zuwa wajen masoyinta Sulaiman dake kano tadawo dan kallon masoyin nata.

Wana sanadiyar bullowar cutar corona yahana auren nasu aka daga zuwa bayan lafawar cutar.

Mai zakuce gameda wanan masoya?