Bamu da Salatin da ya kai Al-qur'ani bare ma ya fishi | Sheck Tahiru Bauchi. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Bamu da Salatin da ya kai Al-qur'ani bare ma ya fishi | Sheck Tahiru Bauchi.

  Bamu da Salatin da ya kai Al-qur'ani bare ma ya fishi | Sheck Tahiru Bauchi.


     Assalamu Alaikum


jama'a barkan mu da wannan lokachin jama'a.


     Wannan gida kullum muna kawo muku ingantattun labarai masu Albarka.

        Dafatan kunzo lafiya. kuma kuna jin dadin kasance wa damu.


     Yau mun zo muku da labarin Abun da sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce game da Salatil fahtih akan wadda suke cewa 'yan dariqa suna cewa Salatil fatih tafi qur'ani sau dubu shida.

   Sai sheikh Dahiru Usman bauchi yayi watsi da wannan magana ya ce mu tijjanawa bamu da salatin da ya kai Alkur-ani bare ya fishi...

       Mungode shehu.


     Mun gode da ziyarar ku  ❤❤❤.

Drop Your Comment

0 Comments