Babu Talauchi A Nigeria | Duk Wanda ya ce akwai talauchi a Nigeria to ya na fadan son Zuciyar sa ne. | Ministan Jaridu na Trustpost. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Babu Talauchi A Nigeria | Duk Wanda ya ce akwai talauchi a Nigeria to ya na fadan son Zuciyar sa ne. | Ministan Jaridu na Trustpost.

     Babu Talauchi A Nigeria | Duk Wanda ya ce akwai talauchi a Nigeria to ya na fadan son Zuciyar sa ne. | Ministan Jaridu na Trustpost.

       Ministan jaridu na gidan television na trustpost ya ce babu talauchi a Nigeria Indai ka ji mutum ya na kiran akwai talauchi a Nigeria to baya da sana'ar yi ne.    Ta wani gurin in mun duba ya na da gaskiya ta wani gurin kuma karya ya ke yi.

     Ni dai Addu'ar da zan masa shine Allah ya shirye sa.

Drop Your Comment

0 Comments