Ba zai taba yiwuwa a dawo da tallafin man fetur Nigeria ba | Inji mataimakin shugaban 'kasa prof. Yemi Osinbajo. | Ni kuma na ce dama arewa kan bamu San ana bada tallafin man fetur ba. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Ba zai taba yiwuwa a dawo da tallafin man fetur Nigeria ba | Inji mataimakin shugaban 'kasa prof. Yemi Osinbajo. | Ni kuma na ce dama arewa kan bamu San ana bada tallafin man fetur ba.

 Ba zai taba yiwuwa a dawo da tallafin man fetur Nigeria ba | Inji mataimakin shugaban 'kasa prof. Yemi Osinbajo. | Ni kuma na ce dama arewa kan bamu San ana bada tallafin man fetur ba.


    Barkan Ku dai ma'abota Wannan gida muna muku Godiya da kuke kasance wa damu a cikin shirye shiryen mu, Ku chigaba da kasance wa da mu domin samun ingantattun labaran mu.


    Propesor Yemi Osinbajo mataimakin shugaban 'kasan Nigeria Muhammad Buhari ya ce Tallafin man fetur da aka bayarwa ba zai taba yiwu wa a ci ga ba da bayarwa ba saboda fama da 'karanchin tattalin arziqi da muke dashi.
    To dama magana ta gaskiya mu arewachin Nigeria bamu San ana ba da Wannan tallafin ba saboda tallafin ba ya iso mu. ko a ina ya ke tsayawa ? oho Allah ya sani.    Mungode muku Dan Allah Ku kasance damu domin samun dukkanin shirye shiryen mu. mungode.

Drop Your Comment

0 Comments