Ba za a dawo shirin Kwana Chas'in ba?.👀👀 - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Ba za a dawo shirin Kwana Chas'in ba?.👀👀

      Ba za a dawo shirin Kwana Chas'in ba?.


    Assalamu Alaikum jama'a barkan mu da warhaka.
    Barkan mu da arziqin saduwa da Ku a wannan gida mai Albarka, shafin da ya ke Samar muku da ingantattun labarai domin nishadin Ku da ilimantar da Ku hadi da fadakar da Ku.

    Ba za a dawo shirin Kwana chas'in ba? wani saurayi ya tambayi Matar Gomna ba wa mai kada a shafinta na Instagram.


    
     Sai Hajiya matar gomna bawa mai kada ta tabbatar masa da cewa a a za a dawo shirin Kwana chasa'in kwanan ba zai dauki tsawon lokachi ba. 
    ya ce mata tabbas shirin ya na matukar gayatar da ni, ta ce mun gode haka muke so.
    Mun gode muku ❤❤❤.

Drop Your Comment

0 Comments