Ashe da gaske ne Rarara ya bu'kachi 1000 da ga hanun talakawa kafin ya 'kara Rerawa Shugaba Muhammadu Buhari.


     Da fari ni na dauka abun da wasa ne maganar da Rarara yayi akan sai anbashi kudi naira dubu daya kafi ya kara yiwa shugaba buhari waka Ashe mutumin nan gaskiya ya ke fada kuma tuni masoya Muhammad Buhari sun fara biyan wannan kudi.    Allah shi kyauta.