Aminu Ado bayero ya zama Shagaban Saraku na kuma Sarki mai chikekken Iko. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Aminu Ado bayero ya zama Shagaban Saraku na kuma Sarki mai chikekken Iko.

  Aminu Ado bayero ya zama Shagaban Saraku na kuma Sarki mai chikekken Iko.


     Assalamu Alaikum jama'a barkan mu da Wannan lokachi mai Albarka.
     Da fatan duk kuna cikin koshin lafiya, Ku chigaba da kasance wa tare damu domin nishadin Ku da ilimantar da Ku da fadakar da Ku a wannan shafi na mu.   Aminu Ado Bayero sabon sarkin kano na yanzu da aka daura bayan sauke mai girma Sunusi lamido sunusi, ya zama sarki mai cikekken iko, ya samu 'Karin girma da ga Sarki kawai zuwa sarki mai cikekken iko kuma shugaban sauran sarakunan Kano ga ba daya..
     yan kano ina ta ya Ku murna.

  Shin kaima kayi farin ciki da haka??
  
  Bamu amsar ka a comment abokai.

mun gode da zuwan Ku, kuhuta lafiya ❤❤.

Drop Your Comment

0 Comments