Akan kishiya | Ya saki Uwar gidan sa | Bai sani ba | A she Amaryar Ba Mata ba ce | Ya Re Za a 'Kare. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Akan kishiya | Ya saki Uwar gidan sa | Bai sani ba | A she Amaryar Ba Mata ba ce | Ya Re Za a 'Kare.

    Akan kishiya | Ya saki Uwar gidan sa | Bai sani ba | A she Amaryar Ba Mata ba ce | Ya Re Za a 'Kare.


      Lalle abun ya yi tsamari akan amarya a saki uwar gida?, Ni kan ban taba gani ba.

 

    Assalamu Alaikum warahamatullah jama a barkan mu da war haka da fatan kuna jin dadin kasance wa damu..

     Muna iya ko'karin mu domin mu samo 'yan tattun Labarai na gaskiya mu Baku, Ku chi ga ba da kasance wa da mu domin samun wannan labaru na ilimantar wa da nishadan tarwa.


    A yau ne muka samu labarin wani mutumin da ya saki matar  sa uwar gida akan amaryar sa, munyi mamaki sose da ga nan sai muka yi tattaki har garin domin tabbatar da sahihin labarin.

     Muna zuwa mu ka tarar a she gaskiya ne kuma abun da ya faru a tsakanin su yanzu zamu fada muku:

      Wata biyu da suka wuce mutumin yayi amarya sai kawai ya fara fifita amaryar Akan uwar gidan kafin amarya tayi sati sai ga shi ta raina uwar gidan nan kamar kashi saboda 'kofar da ta samu a gurin mijin su.

     Idan mijin baya nan sai ta na chewa zata daki uwar gidan ko kuma wani lokachi ma aga ban sa ta ke fada amma mijin nan bai dauki wani mata kiba Dan haka sai uwar gidan ta fada masa ga fa halin da ake ciki amma nan ma bai dauki wani mata ki ba.

     Ranar da shi da amaryar suka hadu suka chima ta mutunchi amma bata kula su ba tayi ha'kuri, kai har auren yayi wata biyu du suna mata rashin mutunchi Ranar kawai baya nan sai amaryar ta je zata Daki wai uwar gidan haba Mallam kafin ka ce mai uwar gidan nan ta kama amaryar ta mata duka har sai da amarya ta suma.

    Mijin su ya na zuwa kawai ya sake ta, ya na sakanta ita kuwa ta fita dama Dan su daya ne, ya na zuwa ita ma wacchar ta warke.

   To bayan ta gama idda sai ta samu wani ta aura mai mata amma kuma suna zaman mutunchi kuma ya fi tsohon mijin ta kudi da kirki.

    Shi kuwa amarya sai ta fara masa iskanchi har da sukai masa hanu wai zata dake shi, shi kuwa ya dake ta ya kuma sake ta ya dawo bashi da mata.

    Mayan gari kuma suka ce basu aure shi ba saboda yana dukan mata.

   Rana ta masa zafi inuwa kuna.

Drop Your Comment

0 Comments