Aisha Buhari tayi Allah wade da zanen da mai zanen hannu ya zana na Auren 'yar ta Hanan Buhari. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Aisha Buhari tayi Allah wade da zanen da mai zanen hannu ya zana na Auren 'yar ta Hanan Buhari.

  Aisha Buhari tayi Allah wade da zanen da mai zanen hannu ya zana na Auren 'yar ta Hanan Buhari.


     Assalamu Alaikum Warahamatullah ta ala wabar ka tihu barkan mu da Wannan lokachi.

     Mai karatu Allah ya sa kana jin dadin kasance wa da mu a cikin shirye shiryen da muke kawo muku.

   


    Yau zamu kawo muku labari ne na Allah wade da matar shugaban kasan Nigeria Aisha Buhari tayi da zanen da mai zanen hannu, Mustapha Bulama yayi na Auren Hanan Buhari 'yar ta.

     Aisha Buhari ta ce ba ta ji dadin yadda mai Zane ya zana photon 'yar ta ba saboda photon bai fita mata sose yadda ta ke so ba kuma ya muna na mata 'yar ta a cikin photon.

    

    Dafatan zakuyi ta ziyartar mu ako wani lokachi mungode.❤❤❤.

Drop Your Comment

0 Comments