Abun da bana son in 'kara yi | inji Nafisa Abdullahi | jarumar fina finan Hausa.


    Assalamu Alaikum jama'a barkan mu da Wannan lokachi, barkan mu da arziqin saduwa da Ku a wannan gida mu.


    Muna cikin shiri ko wani lokachi domin ganin mun kawo muku ingantattun labarai wadda da gaske sun faru.


     Nafisa Abdullahi jarumar kannywood wadda kuma take jaruma a shirin labari na da arewa 24 ta ke haskawa ta bayyana ma na cewa ita a duniya ba abun da ba ta so kuma bata so ta qarayi kamar buttu a ruwa (swimming).      inji Nafisa Abdullahi kenan. 

Dan Allah ina Roqon Ku kuchi ga ba da ziyarar wannan gida domin Karanta labarun mu.