Yanzun nan Shekau ya saki Videon daya daga wa Buhari Hankali - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yanzun nan Shekau ya saki Videon daya daga wa Buhari Hankali

Wannan wani sabon bidiyo ne da shugaban jagoran kungiyar ta'addancin nan na Boko haram ya sake wanda kuma ya daga wa Shugaba Buhari hankali,

A bidiyon zakuji Maganganun dake nuna har yanzu yan Boko Haram suna nan da karfin su bayan da "a da baya can Sojoji sunyi Shelar cewa suna dab da gamawa dasu.

Wanda a halin yanzu alkaluma na nuna har yanzu ana gumurzu da yan kungiyyar.

Kalli videon kai tsaye ta hanyar dannan wanan hoton dake kasa

Drop Your Comment

0 Comments