Messi ya zabi komawa Manchester City - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Messi ya zabi komawa Manchester CityBayan Rahotannin da suka bayyana cewa tautaron dan kwallon kungiyar Barcelona, Lionel Messi ya bayyanawa kungiyar tasa cewa yana son barinsu, an bayyana kungiyar da Messin ya zabi komawa.

Shahararren dan jarida, Marcelo Bechler wanda a baya shine ya fara kawo labarin komawar Neymar PSG da kuma maganar tafiyar Messi daga Barcelona yace Messi ya zabi komawa Manchester City.

Drop Your Comment

0 Comments