Manyan matan Kannywood da suke neman Mazajen aure ido rufe - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Manyan matan Kannywood da suke neman Mazajen aure ido rufe

Wannan jeri ne na cikin manyan matan kannywood wa'inda basa da aure kuma suna neman mazajen aure ido a rufe, daga cikin jerin zaku ga dukkan jaruman matan da sun jima a kannywood.  wanda ya kamata ace zuwa yanzu suna gidajen mazajen su.

Da yawa daga Cikin jaruman mata an rasa gano meya hana su aure har ya zuwa yanzu saidai in ba'a manta ba wannan kusan al'adar sana'ar film ne wato"inka shiga sai anga fitar ka".


Bidiyon ne a sama zaku iya shiga ku kalla yanzun nan.

Drop Your Comment

0 Comments