Idan Abubakar Shekau ya tuba bazamu Kashe Shi ba- Buratai - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Idan Abubakar Shekau ya tuba bazamu Kashe Shi ba- Buratai

Shugaban Sojojin Nigeria Janar Tukur Yusuf Buratai ya jaddada cewar muddin Shugaban yan tawayen nan na Boko Haram ya tuba to baza a kashe shi ba domin ya hakan na nuna nadamar da yayi ne daina daukar rayukan jama'a wanda basu ji ba basu fan  ba.

Wanda hakan na nuna indai bai tuba ba to za'a kashe shi matukar an kama shi, wannan abu na zuwa ne a daidai lokacin da dukka bangare biyun suke zurfafa zazzafan kai hare-hare ga junan su.


Akwai bidiyon jawabin ga duk meson gani sai ya danna hoton saman nan zai kallam

Drop Your Comment

0 Comments