Tsohon sarkin kano ya tabbatar da har ya zuwa yanzu yana kan bakan sa ma idan mace mijin ta ya doke ta to ta rama. Kamar yadda a kwanakin baya ya tabbatar da hakan a lokacin dayake sarauta a fadar ta kano.

Kamar yadda jaridu suka tabbatar
Sarkin da kansa ya fadi cewa:
"Har gobe ina kan bakata kuma na gayawa 'ya ta da sauran matan aure, idan mazajen su suka sa hannu suka dake su to su rama"

- Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II