Wannan wani bidiyo ne da fitatcen jarumin nan wato ali nuhu ya ke rungume da wata budurwa a gun wani taro da aka shirya.

Bidiyon wanda ya jawo cece-kuce da kuma muhawara mabanbanta a tsakanin masoyan sa da masu kallon hausa film.


Danna hoton saman domin kallon bidiyon.